An ba da kwarin gwiwa ga al'ummomin duniya da jawabai game da samun damammaki, da sabbin damammaki, jawabin da shugaba Xi Jinping ya yi a bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasa da kasa karo na biyar, ya kunshi yadda kasar Sin ke kokarin bude kofa mai inganci, da kokarin da take yi na saukaka harkokin cinikayya a duniya, da sa kaimi ga duniya.
Kara karantawa